TAKARDAR NEMAN SAHALEWAR ARON FILI
Zuwa ga mai horaswa na kungiyar kwallon kafa ta FC Jasop Malam Magaji (J.
Terry) barka da wannan lokaci, fatan kana cikin koshin lafiya tare da
gwarazan yan wasan ka.
ni tijjani idris ina mai neman ka aramin filin wasanka na fc jasop a sakamakon
wasan kofi dana shirya wanda zai gudana daga ranar Alhamis 10 Afrilu 2025
zuwa Asabar 18 Afrilu 2025.
Nagode.
TAKARDAR NEMAN SAHALEWAR ARON FILI
Zuwa ga mai horaswa na kungiyar kwallon kafa ta Kibiya Pillars Harisu Tukur
(Dakta) barka da wannan lokaci, fatan kana cikin koshin lafiya tare da
gwarazan yan wasan ka.
ni tijjani idris ina mai neman ka aramin filin wasanka na Kibiya Pillars a
sakamakon wasan kofi dana shirya wanda zai gudana daga ranar Alhamis 10
Afrilu 2025 zuwa Asabar 18 Afrilu 2025.
Nagode.
TAKARDAR NEMAN SAHALEWAR ARON FILI
Zuwa ga mai horaswa na kungiyar kwallon kafa ta UK Umar United, Sani Sarki
(Eriya) barka da wannan lokaci, fatan kana cikin koshin lafiya tare da
gwarazan yan wasan ka.
Ni Tijjani Idris ina mai neman ka aramin filin wasanka na UK Umar United a
sakamakon wasan kofi dana shirya wanda zai gudana daga ranar Alhamis 10
Afrilu 2025 zuwa Asabar 18 Afrilu 2025.
Nagode.